ha_2ki_tn_l3/15/08.txt

30 lines
1.6 KiB
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta talatin da takwas ta Azariya sarkin Yahuda",
"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da takwas ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 38 ta sarautar Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da figs_numbers)"
},
{
"title": "Zekariya ɗan Yerobowam",
"body": "Yerobowam shi ne Sarkin Isra'ila na biyu, yana da suna. Shi ɗan Yoash sarki ne. "
},
{
"title": "ya yi mulki a Isra'ila ta Samariya na wata shida",
"body": "Samariya ita ce birnin da Zakariya yake zaune a lokacin da yake sarkin Isra'ila. AT: \"ya zauna a Samariya kuma ya yi sarauta bisa Isra'ila na wata shida\" "
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh,",
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bai kauce daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba",
"body": "Komawa daga zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Zekariya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"Ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yerobowam ɗan Nebat",
"body": "Wannan Yerobowam shi ne sarki na farko na ƙabilu goma na arewa waɗanda suka zama\nmasarautar Isra'ila."
},
{
"title": "wanda ya sa Isra'ila ta yi zunubi",
"body": "Anan kalmar \"Isra'ila\" tana wakiltar mutanen mulkin Isra'ila. AT: \"wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]