ha_2ki_tn_l3/12/13.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "ba a biya domin aikin yin ",
"body": "\"ba a kashe don biyan kowane irin haikalin ba\" "
},
{
"title": "kofin zinariya da fitilu da kwangiri da kakaki, ko kuma duk wani aiki na azurfa ",
"body": "Waɗannan abubuwa ne da firistoci za su yi amfani da su don hidimomin haikali daban-daban, kamar hadayu ko ɓukukuwa. "
}
]