ha_2ki_tn_l3/12/06.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "a shekara ta ashirin ta sarautar sarkin Yowash",
"body": "\"a lokacin da Yowash ya yi sarauta shekara ashirin da uku\" "
},
{
"title": "Meyasa baku gyara komai a cikin haikalin ba? ",
"body": "Yowash ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa firistoci. AT: \"Da yakamata ku kasance kuna gyaran haikalin!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ku ba waɗanda za su yi gyaran haikalin.",
"body": "\"biya ma'aikatan da zasu yi gyare-gyare\""
}
]