ha_2ki_tn_l3/11/01.txt

18 lines
1009 B
Plaintext

[
{
"title": "ta ga ɗanta ya mutu,",
"body": "\"ya zama sane cewa ɗanta ya mutu\""
},
{
"title": "sai ta tashi ta kashe duk 'ya'yan gidan sarauta",
"body": "Ataliya bai kashe yaran da kansu ba. AT: \"Ta umarci barorinta su kashe duk mutanen gidan Ahaziya wanda zai iya zama sarki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi",
"body": "\"ta ɗauki Yo'ash ƙaramin ɗan Ahaziya, ya ɓoye shi da baiwarta a cikin ɗakuna a haikali. Don haka ba a kashe shi ba\""
},
{
"title": "Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida, a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yowash da Yehosheba sun ɓoye shi a cikin gidan Yahweh tsawon shekaru shida yayin da\nAtaliya ta mallaki ƙasar\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]