ha_2ki_tn_l3/10/18.txt

18 lines
580 B
Plaintext

[
{
"title": "tattara dukkan mutane wuri ɗaya",
"body": "\"ya kirawo dukkan mutane kuma ya kawo su inda yake\""
},
{
"title": "bauta masa ya yawa",
"body": "\"bauta masa da yawa fiye da Ahab\""
},
{
"title": "Duk wanda bai zo ba za, a kashe shi",
"body": "Wannan yana nuna cewa idan basu zo ba za'a kashe su. AT: \"Zamu zartar da duk wanda bai zo ba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ku shirya lokaci",
"body": "Wannan yana nufin tsarawa da shirya wani lokaci don wani abu. Don haka za su shirya wa Ba'al taro. AT: \"Shirya\" (Duba: figs_idiom)"
}
]