ha_2ki_tn_l3/10/10.txt

18 lines
830 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ku san cewa",
"body": "\"fahimta\" ko \"zama sane da gaskiyar cewa\" "
},
{
"title": "ba wani sashe na maganar Yahweh ... da zai faɗi ƙasa",
"body": "Wannan yana maganar duk abin da Yahweh ya faɗa zai faru kamar dai abu ne wanda bai mutu ba ya faɗi ƙasa. AT: \"Babu wani ɓangaren\nkalmar Yahweh ... da zai faɗi\" ko \"kowane sashin maganar Yahweh ... zai faru\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "domin Yahweh ya yi",
"body": "Wannan yana magana game da Yahweh wanda ya sa aka kashe zuriyar Ahab kamar ya kashe su da kansa. AT: \"Yahweh ne ya sa abin ya faru\" (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "har ta kai ga ba wanda ya ragu.",
"body": "Wannan yana nuna cewa duk an kashe su. AT: \"har sai an kashe su duka\" ko \"har sai dukkan su sun mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]