ha_2ki_tn_l3/09/30.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "yi kwalliya ta yi wa idonta zane ta gyara gashinta",
"body": "\"sa kayan kwalliya, sa kanta ya kyan gani\""
},
{
"title": "Kana zuwa da salama ne, kai Zimri, an kashe shugabanka ne?",
"body": "Yezebel ta yi amfani da wannan tambaya don tuhumar Yehu da bai zo cikin salama ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Babu shakka kun shigo cikin aminci, ya kai Zimri, mai kisan shugabanka!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kai Zimri, mai kisan shugabanka",
"body": "Anan Yezebel ta kira Yehu \"Zimri\" don ta ce shi mai kisan kai ne. Zimri shi ne shugaban sojojin Isra'ila wanda ya kashe sarkin Isra'ila saboda yana son ya zama sarki. AT: \"kun kashe shugabanka, kamar yadda Zimri ya\nkashe shugabansa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zimri",
"body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Wanda yake a gabana",
"body": "Kasancewa \"ta kasance tare da wani\" yana nufin kasancewa da aminci a gare su da tallafa musu. AT: \"Wanene mai aminci a gare ni\" (Duba: figs_idiom)"
}
]