ha_2ki_tn_l3/09/14.txt

46 lines
2.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Nimshi",
"body": "Fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 2 Sarakuna 9:1. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yanzu Yoram",
"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin\nlabarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin yadda Yoram ya ji rauni kuma ya\ntafi ya murmure a Yezriyel. (Duba: writing_background) "
},
{
"title": "dukkan Isra'ilawa",
"body": "Waɗannan suna magana ne kawai da rundunar Isra'ilawa, ba ga kowane mazaunan Isra'ila ba. AT: \"shi da sojojinsa\" ko \"shi da sojojin Isra'ila\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "domin ya warke",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"don murmurewa daga\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "raunin da Aramiyawa suka yi masa",
"body": "Wannan ya nuna yana rauni a cikin yaƙi tare da Aramiyawa. AT: \"raunukan da Yoram ya samu yayin yaƙin tare da sojojin Aram\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "faɗa da Hazayel sarkin Aram",
"body": "Wannan na nufin Hazayel da sojojinsa. AT: \"yaƙi da Hazayel sarkin Aram da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Hazayel",
"body": "Fassara sunan wannan mutumin kamar yadda ka fassara a 2 Sarakuna 8:7. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehu yace da bawan Yoram",
"body": "Wannan yana nufin sojoji waɗanda suke tare da Yoram ne a Ramot Giliyad. "
},
{
"title": "In wannan shi ne ra'ayinka",
"body": "\"Idan kun yarda da ni\" Yehu ya yi amfani da wannan kalmar wajen magana idan mutane suna goyon bayan shi sarki kuma ya yanke shawara. AT: \"Idan da gaske kuna son in zama sarkin ku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sabo da aje a faɗi labarin a Yezriyel",
"body": "Wannan yana nufin gaya wa Yoram da rundunarsa na shirin Yehu. AT: \"don faɗakar da sarki Yoram da rundunarsa a Yezriyel\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sai Ahaziya",
"body": "Ana amfani da kalmar \"yanzu\" a nan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da Ahaziya wanda ya\nziyarci Joram. (Duba: writing_background)"
}
]