ha_2ki_tn_l3/08/20.txt

26 lines
815 B
Plaintext

[
{
"title": "Idom ta tayar wa",
"body": "\"Idom sun yi tawaye\""
},
{
"title": "hannun Yahweh",
"body": "Anan kalmar \"hannun\" tana nufin sarrafawa Yahuda, kuma \"Yahuda\" yana nufin\nmusamman ga sarkin Yahuda. AT: \"sarrafawa sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "suka sa sarki bisan su",
"body": "\"sun zaɓi sarki su mulkesu\""
},
{
"title": "Yehoram ya tsallake shi",
"body": "Abin da aka \"tsallake\" za a iya bayyana a sarari. AT: \"Sai Yehoram ya tsallake layin abokan gaba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Sai ya tashi da duhu ",
"body": "\"Sai, da duhu, ya tashi\""
},
{
"title": "ya tashi",
"body": "A nan kalmar \"shi\" na wakiltar Yehoram da kuma na nufin shi da kansa da hafsoshinsa. AT: \"shi da hafsoshinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]