ha_2ki_tn_l3/07/14.txt

14 lines
629 B
Plaintext

[
{
"title": "Kuje ku gani",
"body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da sarki ya so su gani za a iya bayyana shi a sarari. AT: \"Ku je ku duba ku gani ko abin da waɗannan kutaren\nsuka faɗi gaskiya ne\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Sai suka tafi har zuwa Yodan",
"body": "\"Suka bi hanyar sojojin Aramiyawa suka bi har hanyar Kogin Yodan\""
},
{
"title": "hanyar kuma ta cika da suturu birjik da kuma kayayyakin",
"body": "Wannan ƙari ne mai nuna cewa mazan sun ga waɗannan abubuwan sun watse a hanya yayin da suke tafiya. AT: \"tufafi da kayan aiki suna kan\nhanya\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]