ha_2ki_tn_l3/06/14.txt

18 lines
660 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin haka sarki",
"body": "Wannan na nufin sarki Aram."
},
{
"title": "ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga ",
"body": "\"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga\""
},
{
"title": "Baransa ya ce da shi",
"body": "Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elisha abinda ya gani. AT: \"bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elisha\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su.\"",
"body": "\"Kasance tare da wani\" a cikin yaƙi yana nufin yin yaƙi don ɓangarensu. AT: \"waɗanda suke goyon bayanmu a cikin yaƙi sun fi waɗanda suke goyon bayansu\" (Duba: figs_idiom)"
}
]