ha_2ki_tn_l3/05/23.txt

18 lines
546 B
Plaintext

[
{
"title": "jaka biyu na zinariya",
"body": "Za a iya rubuta wannan a ma'auni na zamani. Wannan awon na zinariya ne. AT: \"awo biyu na zinariya\" ko \"kilogiram 68 na zinariya\" (Duba: translate_bweight da figs_ellipsis)"
},
{
"title": "ɗorasu kan biyu",
"body": "\"ba su\""
},
{
"title": "Na'aman ya buƙaci Gehazi",
"body": "Na'aman ya buƙaci shi ya ɗauki kyautan. AT: \"Na'aman ya buƙaci Gehazi ya ɗauki kyautan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "bawanka ",
"body": "Gehazi ya kira kansa bawan Elisha."
}
]