ha_2ki_tn_l3/05/11.txt

30 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Ana amfani da wannan kalmar a nan don jan hankalin wani zuwa abin da ake faɗi na gaba. AT: \"Saurara\" "
},
{
"title": "sunan Yahweh",
"body": "A nan Yahweh na nufin ta wurin sunansa. AT: \"Yahweh'' (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a kan wurin",
"body": "\"a kan wurin cutar\" ko \"akan kuturtata\""
},
{
"title": "Abana da na Farfar wato kogunan Damaskus, basu fi duk waɗannan ruwayen na Isra'ila tsafta ba?",
"body": "Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar don nuna cewa Abana da Farfar sun fi Kogin Yodan kyau. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Abanah da Farfar Rafuka, a ƙasata ta Aram, sun fi kowane ɗayan rafin Isra'ila! (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Abana da Farfar",
"body": "Waɗannan su ne sunayen rafuka ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ba zan yi wanka a cikin in warke ba?",
"body": "Na'aman yayi amfani da wannan tambayar don ya jaddada da cewa zai iya wanka a cikin kogin cikin sauƙi. Ya yi imanin cewa wanka a cikinsu zai iya warkar da shi kamar yadda wanka a Kogin Yodan zai iya yi. Ana iya rubuta wannan\nazaman sanarwa. AT: \"Ya kamata in yi wanka a cikin su in warke!\" ko \"Zan iya a sauƙaƙe na yi wanka a cikin su kuma in warke!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
},
{
"title": "ya juya cikin matuƙar hasala.",
"body": "\"ya yi fushi sosai lokacin da ya koma\""
}
]