ha_2ki_tn_l3/04/40.txt

18 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "sai suka zuba da miya",
"body": "\"suka zuba miyar a kwanoni\""
},
{
"title": "akwai mutuwa a tunkunyar",
"body": "Wannan yana nuna cewa akwai wani abu a cikin tukunyar da zai iya kashe su, ba wai cewa akwai wani abu da ya mutu a cikin tukunyar. AT: \"akwai wani abu a cikin tukunyar da zai kashe mu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya zuba shi a cikin tukunyar",
"body": "\"ya ƙara shi a miyar a cikin tukunya\""
},
{
"title": "ku zuba wa mutane",
"body": "\"ba su abincin\""
}
]