ha_2ki_tn_l3/04/23.txt

10 lines
474 B
Plaintext

[
{
"title": "Komai zai yi dai-dai",
"body": "Matar ta faɗi haka, sanin hakan zai kasance idan mijinta ya aikata yadda ta buƙata. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"Komai zai zama dai-dai idan kun yi yadda na roƙa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Sai ta ɗaura wa jaki sirdi ",
"body": "Matar ba ita tasa sirdin a jakin ba, bayinta suka sa mata. AT: \"ta sa bayinta suka sa mata sirdi a jaki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]