ha_2ki_tn_l3/04/21.txt

10 lines
539 B
Plaintext

[
{
"title": "a gadon mutumin Allah",
"body": "Wannan shi ne gado a ɗakin da ta shirya wa Elisha lokacin da yake tafiya cikin\nShunem. (Duba: explicit)"
},
{
"title": "domin in yi sauri zuwa wurin mutumin Allah sa'an nan in dawo\n",
"body": "Matar ta ce wa mijinta za ta je wurin Elisha amma ba ta ce za ta tafi ba domin ɗansu ya mutu. Wannan bayyananniyar bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: \"in yi sauri wurin mutumin Allah sannan in dawo. Amma ba ta gaya wa mijinta cewa ɗansu ya mutu ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]