ha_2ki_tn_l3/04/17.txt

18 lines
704 B
Plaintext

[
{
"title": "a dai-dai lokacin da shekara ta zagayo",
"body": "\"a daidai lokacin daya ne a shekara mai zuwa\""
},
{
"title": "bayan yaron ya yi girma",
"body": "\"bayan yaron ya fara girma\" ko \"lokacin da yaron ya girma\""
},
{
"title": "Kaina, kaina.",
"body": "Yaron ya faɗi haka ne saboda kansa ya ji rauni. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"Kaina na ciwo! Kaina na ciwo!\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu",
"body": "Anan ga gwiwar macen tana nufin cinyarta. Ta riƙe ɗanta a cinyarta har ya mutu. AT: \"ta riƙe ta a cinyarta har tsakar rana sannan ya mutu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]