ha_2ki_tn_l3/04/12.txt

26 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Gehazi",
"body": "Wannan sunan namiji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kira wannan Bashumaniya",
"body": "\"Kira wannan Bashumaniya.\" Wannan na nufin matar Shumem da Elisha ya ke zama da ita."
},
{
"title": "kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu",
"body": "Kalmomin \"tafi ga wannan matsala\" kalma ce da ke nufin yin ƙoƙari sosai don yin wani abu. AT: \"Kun yi ƙoƙari sosai don kula da mu\" ko \"Kun yi\naiki tuƙuru don kula da mu\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Me zamu yi maki",
"body": "An a iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Me za mu iya yi maku\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ko ma yi magana",
"body": "Anan Elisha yana tambayarta ko tana son shi ya yi magana da sarki ko kuma shugaban sojoji don neman wata buƙata ta. Za a iya bayyana ma'anar wannan tambayar a bayyane. AT: \"Shin za mu iya neman ku\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ina zama a cikin mutanena",
"body": "Matar tana nufin cewa bata da buƙata tana da abubuwan da take buƙata saboda iyalinta suna lura da ita, AT: \"iyali na ne zaye dani domin suna lura da ni, bani da buƙatar komai.\" (Duba: figs_explicit)"
}
]