ha_2ki_tn_l3/04/01.txt

22 lines
729 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "Wannan baya nuna cewa su 'ya'yan annabawa ne, amma cewa su wani rukuni ne na annabawa. Duba yadda zaka fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 2: 3. AT: \"annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Baranka mai gidana",
"body": "\"Mijina, wanda ya kasance bawanka\" "
},
{
"title": "binsa bashi",
"body": "mutumin da ya ba wasu mutane kuɗi"
},
{
"title": "Baiwarka ba ta da komai",
"body": "Matar ta ambaci kanta a matsayin bawan Elisha don nuna masa girmamawa. "
},
{
"title": "ba ta da komai a cikin gida, sai 'yar tukunya ɗaya ta mai",
"body": "Wannan ƙari ne. Abinda kawai yake da muhimmanci shi ne ta kasance kwalbar\nmai. (Duba: figs_hyperbole)"
}
]