ha_2ki_tn_l3/02/19.txt

18 lines
516 B
Plaintext

[
{
"title": "Mazajen birnin",
"body": "\"shugabannin birnin\""
},
{
"title": "halin da muke ciki a garin nan yana da faranta rai sosai",
"body": "Hakan na nuna birnin an sa shi a wuri mai kyau. AT: \"birnin nan yana wuri mai kyau\" ko \"wannan birnin ya na matsaya mai kyau\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "yadda shugabana ya gani",
"body": "Mutanen suna nufin Elsha anan a matsayi \"shugabana\" domin girmamawa."
},
{
"title": "ruɓanɓanya",
"body": "\"ba da 'ya'ya masu kyau\""
}
]