ha_2ki_tn_l3/02/03.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "'Ya'yan annabawa",
"body": "Wannan ba lailai 'ya'yan annabawa na cikinsu ba, amma, suma wata ƙungiyar annabawa ce. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]