ha_2ki_tn_l3/01/09.txt

14 lines
827 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai sarki ya aika jami'ai da sojoji hamsin wurin Iliya",
"body": " Sarki ya aika shuganni jami'ai da sojoji da mutane hamsin su kawo Iliya wurinsa. AT: \"sai sarki ya aika shugabannin da sojoji hamsin su kawo Iliya\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sojoji hamsin",
"body": "\"sojoji 50\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "In ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama",
"body": "Shugabannin suka kira Iliya mutumin Allah, amma sarki da shugabanni basu nuna wa Iliya alamar ban girma. In ni mutumin Allah ne, Iliya yace bari wuta tasauko daga sama, wannan zai nuna cewa Iliya mutumin Allah kuma ya cancanci girmamawa daga gare su. AT: \"Idan ni mutumin Allah, bari wuta tasauko daga sama\" ko \"Idan ni mutumin Allah ne kamar yadda kunka ce, bari wuta tasauko daga sama\""
}
]