ha_2ki_tn_l3/01/03.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan sunan Allah ne da ya bayyana kansa ga jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi dame da Yahweh don ganin yadda za a fassara wannan."
},
{
"title": "Batishbe",
"body": "Wannan na nufin mutum da ga garin Tishba. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "domin ba Allah ne a Isra'ila shi ya sa kuka je kuka tuntuɓi Ba'al-Zebub, allahn Ekron?",
"body": "Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. Saboda da sun san akwai Allah na Isra'ila. AT: \"ku wawaye! Kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'al-Zebub, allahn Ekron!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
},
{
"title": "tuntuɓi Ba'al-Zebub",
"body": "Kalmar \"tuntuɓa\" a sami ra'ayin wani game da tambaya."
},
{
"title": "Don haka Yahweh ya ce",
"body": "Wannan saƙon Yahweh ne zu ga sarki Ahaziya. AT: \"Don haka Yahweh ya ce wa sarki Ahaziya\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ba za ka sauko daga wannan gadon da ka hau ba",
"body": "Lokacin da aka ji wa sarki Ahaziya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. AT: \"ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]