[ { "title": "Sai ya zamana", "body": "idan a kwai yadda zaka fassara a kan mafarin labari sai ka yi amfani da shi ." }, { "title": "a shekara ta goma sha takwas", "body": "\"sha takwas\" ya zo daidai da 18 AT: \"shekara ta 18 (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Shafan...Azaliya... Mashullam...Hilkiya", "body": "sunayen mazaje ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "zuwa gidan Yahweh... a cikin haikali", "body": "\"gidan Yahweh da cikin haikali na nufin abu daya" }, { "title": "da aka kawo cikin gidan Yahweh, wanda masu gadin haikali suka tara ", "body": "ana iya fadin wannan a cikin tsari mai aiki . AT: \"masu gadin haikali da suka tara ƙudade a wurin mutane da suka kawo haikalin Yahweh.(Duba: figs_activepassive)" } ]