[ { "title": "Zan miƙa a saman Yerusalem layin magwajin da zan gwada Samariya, da layin ma'aunin gwada gidan Ahab", "body": "Kalmomin \"layin aunawa\" da \"layin ma'aunin\" magana ne ga matsayin da Yahweh\nyake amfani da shi don yanke hukunci a kan mutane. AT: \"ku yi hukunci a kan Yerusalem ta hanyar da na yi amfani da ita lokacin da na\nyanke hukuncin Samariya da gidan Ahab\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gãba da Samariya", "body": "Samariya ita ce babban birni kuma tana wakiltar dukkan mutanen Isra'ila. AT: \"gãba da jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "layin ma'aunin", "body": "" }, { "title": " in ba da su ga hannun maƙiyansu. ", "body": " bari maƙiyansu su halakar da su su kuma karbe ƙasar a hannunsu (Duba : figs_synecdoche)" } ]