[ { "title": "miya", "body": "Wannan abincine da ake dafawa da nama da ganyaye da ruwa a tukunya." }, { "title": "ganyayen jeji", "body": "Waɗannan kayan lambu suna girma daji, ma'ana wani bai shuka su ba. " }, { "title": "ya cika haɓar rigarsa", "body": "Ya ɗaga ƙarshen rigarsa zuwa kugu, don neman wurin ɗaukar kaya mafi yawa fiye da yadda yake iya ɗauke da hannuwansa kawai." }, { "title": "amma ba su san irin su ba", "body": "Tunda basu san wane irin gurnani suke ba basu san ko lafiyarsu ci ba. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: \"amma ban san ko suna da kyau ko ba su ci ba\" (Duba: figs_explicit)" } ]