[ { "title": "Sai Yehu ya aika", "body": "wannan na nufin ya aiki dan sakon ya kai sako zuwa ko ina a ƙasar, AT:\" sai Yehu ya aika da manzani \" ko \" Yehu ya aika da sako\"(Duba: figs_explicit)" }, { "title": " har ba waninsu da bai zo ba", "body": " ana iya furta wannan a ingantancen tsari. AT: har ga kowane mai bauta wa ba'al ya kasance a wannan wurin\" ko har sai kwane mutum ya kasance\"(Duba: figs_doublenegatives)" }, { "title": "ta kuma cika ", "body": "ana iya furta wannan a tsari mai aiki. AT: suka cika shi\"(Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "masu, kula da ma'ajiyar kayan firistoci", "body": "\"Ajiya\" anan na nufin kula ko lura da wani abu. AT: wand yake kula da ma'ajiyar kayan firistoci \" ko wanda ya ke lura da kayan firistoci\"(Duba: figs_idiom)" } ]