[ { "title": "tufafin sa", "body": "tufafin na nufin kayan na waje na annabi. alamace ta aikinsa. Lokacin da Elesha ya ɗauki kayan Iliya yana cewa yana ɗaukan gurbin Iliya na annabi. " }, { "title": "'Ina Yahweh, Allah na Iliya?", "body": "Elesha na tambaya ko Yahweh na tare da shi kamar yadda ya kasance da Iliya. AT: \"Yahweh, Allahn Iliya ko kana tare da ni?\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " rabu biyu ta kowanne gefe sai Elesha ya ƙetare.", "body": "Rafin ya rabu biyusain Elesha ya yi tafiya zuwa ɗaya gefen akan sandararriyar ƙasa, yadda ya yi lokacin da yana tare da Iliya. " }, { "title": " ta kowanne gefe", "body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa." } ]