[ { "title": "ba an rubota su a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Suka yi maƙarƙashiya gãba da Amaziya a Yerusalem", "body": "Maƙarƙashiya shi ne rufin asiri don cutar da wani ko wani abu. AT: \"Wasu mutanen a Yerusalem sun yi wa maƙarƙashiya gaba da Amaziya\" " }, { "title": "Lakish", "body": "Wannan birni ne, a kudu Yahuda. (Duba: translate_names)" }, { "title": "amma an aiko da maza su bishi har Lakish", "body": "Mutanen da suka shirya maƙirkishiyan suka aike da waɗansu mutane don su bi Amaziya zuwa Lakish." } ]