[ { "title": " da sarki Suleman ya yi ", "body": " kana iya fassara wannan yadda mai karuta zai gane cewa akwai wadanda suka taimakawa Suleman. (Duba : figs_explicit)" }, { "title": "Ya ɗauki 'yan zuwa zaman talala daga dukkan Yerusalem", "body": " wannan kari ne, kalman nan Yerusalem kwatancine na mazaunan kasar. AT:Nebukadnezza ya ɗauki dukkan mutane masu daraja daga Yerusalem. (Duba: figs_hyperbole da figs_metonymy)" }, { "title": "yan fasaha da maƙera", "body": "mutane da sun iya aiki ƙira da gyaregyare" }, { "title": "Babu wanda aka bari sai fakirai na ƙasar.", "body": "ana iya fassara wannan a matsayin bayyanai da ke daidai. AT: fakirai ne kawai a ka bari a ƙasar.(Dubu : figs_doublenegatives)" } ]