[ { "title": "Shugaban masu gadin", "body": "irin wannan kalman an bayyana a .25:8." }, { "title": "Serayiya ", "body": "wannan sunnan mutum ne .(Duba: translate_names)" }, { "title": "firist na biyun", "body": "kalman na nufin Zefaniya.ma'anar kuma na iya zamma , firist da ke karkashin Serayiya \"" }, { "title": "masu tsaron ƙofa", "body": "fassara wannan kamar yadda yake a 7:9." }, { "title": "babban sojan da ke shugabancin ɗaukan sojoji aiki", "body": "ma'anar na iya zama 1) babban sojan da ke tilastawa mutane su shiga aikin sojoji 2) shugaban mai rubuta sunayen mutane da aka dauke su a aikin soja\"" } ]