[ { "title": "ashe ba a rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Silla", "body": "Ba a san wurin wannan wurin ba. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Jozabad ... Shimeyet ... Yehozabad ... Shomar ... Amaziya", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "tare da kakanninsa", "body": "\"a wurin da aka binne kakanninsa\"" }, { "title": "ya zama sarki a madadinsa.", "body": "\"ya zama sarki na gaba na Yahuda\" " } ]