[ { "title": "sai suka zuba da miya", "body": "\"suka zuba miyar a kwanoni\"" }, { "title": "akwai mutuwa a tunkunyar", "body": "Wannan na nufin akwai abinda zai iya kashe sua tukunyar, ba wai akwai wani abu matacce a tukunyar ba. AT: \"akwai wani abu a tukunyar da zai kashe mu\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Ya zuba shi a cikin tukunyar", "body": "\"ya Ζ™ara shi a miyar a cikin tukunya\"" }, { "title": "ku zuba wa mutane", "body": "\"ba su abincin\"" } ]