[ { "title": "To sai ta tafi ta je wurin mutumin Allah a dutsen Karmel", "body": "\"sai ta tafi dutsen Karmel inda Elesha, mutumin Allah ya ke\"" }, { "title": " lokacin da mutumin Allah ya hange ta daga nesa", "body": "\"tun tan daga ne sa, kuma Elesha ya hange ta tana zuwa\"" }, { "title": "komai dai-dai ne ", "body": "\"komai dai-dai ne\" ko \"i' komai dai-dai ne\" (UDB)" } ]