[ { "title": "Sarki Mesha", "body": "Fassara sunan wannan sarkin kamar yadda kayi a 3:4." }, { "title": "ya ga ya yi rashin nasara", "body": "\"ya ga an ci sojojinsa\"" }, { "title": "masu takkuba ɗari bakwai", "body": "\"masu takkuba 700\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "masu takkuba", "body": "sojojin da suke yaƙi da takobi" }, { "title": "karya ta", "body": "\"sami hanya ta wuce wa da ƙarfi\" akwai sojoji da yawa da suke yaƙi a filin dãga da yasa suke jin wahala su yi tafiya a ƙungiya." }, { "title": "miƙa shi a matsayin baiko na ƙonawa", "body": "Sarki Mesha ya ƙona ɗansa da wuta har sai da ya mutu. ya yi haka a matsayin hadaya ta ƙonawa a ga kemosh, allahn ƙarya na Mowab. (Duba: figs_Explicit)" }, { "title": "Don haka akwai fushi mai tsanani gãba da Isra'ila", "body": "A nan kalmar \"fushi\" za a iya sa shi a matsayin aikatau. akwai mutum biyu da zai iya yiwuwa suna fushi 1) sojojin Mowabawa. AT: \"don haka sojojin Mowabawa suna fushi dan Isra'ila\" ko kuma 2) Allah. AT: \"don haka Allah na fushi sosai da Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]