[ { "title": "sansanin Isra'ilawa", "body": "A nan \"Isra'ila\" na nufin sojojin Isra'ilawa kaɗai ba ga dukkan ƙasar ba. AT: \"wurin inda sojojin Isra'ila suka sa rumfunan su\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Isra'ilawa suka ba su mamaki ", "body": "A nan \"Isra'ilawa\" na nufin sojojin Isra'ila kaɗai ba wai ƙasar Isra'ila ba. AT: \"sojojin Isra'ilawa sun ji mamaki\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "tsere daga gabansu", "body": "\"suka guda da ga garesu\" " }, { "title": "Kir Haresa", "body": "Babban birnin mowab ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "da aka bari da dutsen sa dai-dai", "body": "Katangu da gine-gine na birnin an yi su ne da duwatsu. Ma'ana wannan. AT: \"har yanzu katangarsa da gine-ginensa na nan dai-dai (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "da majajjawa", "body": "\"majajjawa\" wani yanki ne na fatr dabbobi mai tsawowanda mutum zai iya sa dutse ko wani ƙaramin abu mai ƙarfi ya jafa shi ya yi tashi mai nisa." } ]