[ { "title": "Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh", "body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda ya yi tunaninsa. AT: \"Yahweh ya ga wannan abu mai sauƙin yi\" ko \"wannan abu mai sauƙi ne ga Yahweh ya yi\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ƙayataccen birni", "body": "ƙayataccen birni an kare shi sosai da ga abokan gaba da waɗansu abubuwa kamar dogowar katanga ko kuma wani abu mai sauƙi na kariya." }, { "title": " mayar da kowanne wuri kufai da duwatsu.''\n", "body": "wannan na nufin a sa dutse a kan kowacce ƙasa mai bada amfani saboda ta yi wahalar aiki. ma'ana AT: \"mayar da kowanne ta wurin rufe su da duwatsu\" (Duba: figs_explicit)" } ]