[ { "title": "ya zamanto", "body": "\"ya zama haka\"" }, { "title": "mai kiɗa garaya", "body": "wani da yake kiɗa garaya" }, { "title": " sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.", "body": "A nan \"hannun\" Yahweh na nifin \"iko.\" AT: \"ikon Yahweh ya zo kan Elesha\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "tare mahara", "body": "Tare mahara wani dogon tsanya da ma'aikata suka yi a ƙas domin su ringa tare ruwa" }, { "title": "wannan rafin zai cika da ruwa", "body": "za mu iya sa shi. AT: \"wannan rafin zai cika da ruwa\" (Duba: figs_activepassive) " }, { "title": "za ku kuma sha", "body": "Wannan na nufin shan ruwa da Yahweh ya tanada. AT: \"za ku sha ruwan\" (Duba: figs_explicit)" } ]