[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "sarki Yoram ya ci gaba da yin magana da sarki Yehoshafat." }, { "title": "Ko za ka tafi tare da ni yaƙi gãba da Mowab?'", "body": "Kalmar \"ka\" na nufin Yehoshafat, amma ma nan nufin shi da sojojinsa. Anan \"Mowab.\" AT: \"kai da sojojinka za ku bini mu yi yaƙi gãba da sarkin Mowab?\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Zan je", "body": "Yehoshafaat yana cewa shi da sojojinsa za su yi yaƙi da sarki Yoram gãba da Mowab. AT: \"za mu tafi da kai\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ni ma kamar ka ne, mutanena kuma kamar mutanenka ne, dawakaina kamar dawakanka ne.", "body": "Yehoshafat na gaya wa Yoram ya yi amfani da shi, mutanen sa, da sojojinsa don biyan buƙatunsa. ya yi wannan maganar kamar su na Yoram ne. cikakkiyar ma'anar wannan za a iya cewa. AT: \"mu na a shirye muyi dukkan abinda ka ke son muyi. Sojojina da dawakaina a shirye suke su taimakeka\" (UDB) (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "'Ta hanyar jejin Idom", "body": "\"shiga ta cikin jejin Idom\"" } ]