[ { "title": " ba a rubuce suke ...Yahuda ba?", "body": "ana iya furta wannan a tsari mafi aiki a kuma yi zaton cewa amsar daidai ne . wannn tambayce kuma ana amfamni da saboda nanatawa . duba yadda zaka fassara wanan a 8: 22 AT: \" sai ka neme su ... Yahuda\" (Duba: figs_activepassive and figs_rquestion)" }, { "title": "A kwanakinsa, Fir'auna Neko, sarkin Masar", "body": "a kwanakin Yosiya yana sarauta Masar, Fir'auna Neko" }, { "title": "Neko...Megiddo", "body": "Neko sunnan mutum ne . Megiddo sunnan É“irni ne (Duba : translate_names)" } ]