[ { "title": "Tofet...Ben Hinom", "body": "Sunnan wuri .(Duba: translate_names)" }, { "title": "ya sa ɗansa ko ɗiyarsa bi ta wuta a matsayin hadaya ga Molek", "body": "\"ya sa ɗansa ko ɗiyarsa bi ta wuta a matsayin hadaya ga Molek\"" }, { "title": "Ya ɗauki", "body": " .fassarar da ya fi dacewa saboda mai karatu ya fahimta da cewa sauran mutane kamar hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashinsa (23:4)sun taimaka mashi (See: figs_explicit)" }, { "title": "dawakan", "body": "ma'anar na iya zama 1) dawaki na gaske 2) gumakan dawakai" }, { "title": "miƙa wa rana", "body": " wannan misali ne \" an amfanni da shi domin bauta wa rana\"(Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Natan-Melek", "body": "sunnan mutum (Duba: translate_names)" } ]