[ { "title": "Shumen", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ta roƙe shi ya ci abinci tare da ita", "body": "Wannan na nufin ta roƙe shi ya bi ta gidan ta ya ci abinci. AT: \"ta tambayeshi ya bi ta gidanta ya ci abinci\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "yana wuce wa", "body": "\"tafiya ya bi ta Shumen\"" }, { "title": "duba, yanzu na fahimta", "body": "\"Yanzu na gane\"" }, { "title": "wanda yake wucewa kullum", "body": "\"wanda yake yin tafiya akai-akai\"" } ]