[ { "title": "Nimshi", "body": "fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 9:1. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yanzu Yoram", "body": "wannan kalmar ana amfani da ita a kawo tsaiko a labari. a nan marubucin yana bada labari ne yadda aka yi wa Yoram rauni ya tafi ya yi jinya a Yezebel. (Duba: writing_background) " }, { "title": "Dukkan Isra'ilawa", "body": "wannan na nufin sojojin Isra'ilawa ne kawai ba wai dukkan masu zama a Isra'ila ba. AT: \"shi da sojojinsa\" ko \"shi da sojojin Isra'liawa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "domin ya warke", "body": "wa a iya sa shi a aikatau. AT: \"a warke daga\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "raunin da Aremiyawa suka yi masa", "body": "wannan na nufin an yi masa rauni a yaƙi da Aremiyaw. AT: \"raunin da Yoram ya samu a yaƙi da Aremiyawa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " faɗa da Hazayel sarkin Aram", "body": "wannan na nufin Hazayel da sojojinsa. AT: \"yaƙi da Hazayel sarkin Aram da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Hazayel", "body": "fassara sunan wannan mutumin kamar yadda ka fassara a8:7. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehu ya ce da bawan Yoram", "body": "wannan na nufin ofisoshin waɗanda suke tare da Yoram a Ramat Gileyad." }, { "title": "In wannan shi ne ra'ayinka", "body": "\"in kun yarda da ni\" Yehu yayi amfani da wannan ya nuna in mutanen na goyon bayansa ya zama sarki da ra'ayinsa. AT: \"in kuna son in zama sarki da gaske\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sabo da aje a faɗi labarin a Yezreyel", "body": "wannan na nufin gayawa Yoram da sojojin shirin Yehu. AT: \"a tsautawa sarki Yoram da sojojinsa a Yezabel\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sai Ahaziya", "body": "kalmar \"sai\" an yi amfani da shi a kawo tsaiko a labari. a nan marubucin ya sa matashiyar labarin game da ahaziya da zai kai ziyara Yoram. (Duba: writing_backgraound)" } ]