[ { "title": "Duba", "body": "mai rubutu yayi amfani da wannan \"Duba\" akai hankali a abinda ya biyo baya. idan akwai wata hanya ta sa shi." }, { "title": "shugabannin sojojin suna zaune", "body": "Yehu na zaune tare da shugabannin. za ku iya gabatar da Yehu a kan asalin labari. AT: \"Yehu da sauran ofisoshi na zaune tare\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ga wanne daga cikin mu", "body": "Kalmar \"mu\" na nufin Yehu da sauran shugabannin sojoji." } ]