[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "Ahaziya ya zama sarkin Yahuda." }, { "title": "A shekara ta sha biyu ta Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila", "body": "wannan ya lokacin da Ahaziyaya far mulkin Yahuda fara daga inda Yahoram, sarkin Isra'ila na yanzu ya yi mulki. AT: \"a shekara ta biyar da Yoram ɗan Ahab yake sarautar Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara goma sha biyu", "body": "\"shekara 12\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "shekara ashirin da biyu", "body": "shekara biyu**-\"shekaru 22\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Ataliya ... Omri", "body": "ataliya sunan mace ne. Omri sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ahaziya ya yi tafiya a hanyar", "body": "A nan \"tafiya\" na nufin yanayin rayuwarsa. AT: \"Ahaziya yayi rayuwa irin ta sauran\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "gidan Ahab", "body": "A nan \"gida\" Ahab na nufin iyalinsa. AT: \"iyalin Ahab\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh", "body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda yayi tunani. AT: \"ya yi abubuwan da Yahweh yaga mugu ne\" ko \"ya yi abubuwa da Yahweh nuna mugune\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "surukin gidan Ahab ne", "body": "suruki ga gidan Ahab**-wannan ya bayyana dangantaka tsakanin Azariya da Ahab. Azariya shine ya auri 'yar Ahab.AT: \"yaron surukin Ahab\" ko \"jikin sarki Ahab\" (Duba: figs_explicit)" } ]