[ { "title": "har sai da ya ji kunya", "body": "\"har sai Hazayel ya ji kunya\"" }, { "title": "shugabana", "body": "Hazayel na nufin Elesha yadda zai girmama shi." }, { "title": "saboda na sani", "body": "Allah ya nuna wa Elesha abinda zai faru a gaba." }, { "title": "za ka yi", "body": "Kalmar '''kai'' na nufin Hazayel kuma na nufin shi da sojojin da ke ƙarƙashin ikon sarkin. AT: \"zaka sa ya faru\" ko \"za sa sojojinka\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "za ka shirya ... za ka mutu", "body": "kalmar \"kai\" na nufin Hazayel but anan yana nufin sojojinsa ba shi da kansa. AT: \"ku sojojin za ku shirya ... sojojinka za su kashe\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zaka kuma daddatsa 'yan ƙananansu", "body": "\"murƙushe 'yan ƙananansu.\" wannan rashin tausayi ne na sojoji kashe ƙananan yara. " }, { "title": " za ka kuma kashe samarinsu da takobi", "body": "Wannan na nufin samarin za su mutu a yaƙi. Takobi shine makamin da aka fi amfani da shi ya yaƙi. AT: \" za ka kuma kashe samarinsu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "za ka kuma feɗe matayensu masu juna biyu.''\n", "body": "Wannan na nufin yanka cikinsu. AT: \"za ka kuma feɗe cikin matayensu masu juna biyu.''\nda takobi\" (Duba: figs_explicit)" } ]