[ { "title": "kwashe ganima", "body": "wannan na nufin kwashe kaya daga sojojin da aka ci nasara da su" }, { "title": " Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel", "body": "za mu iya cewa. AT: \"sai mutane suka sayar da garin alkama a shekel da kuma awon sha'ir a shekal\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "awa na garin alkama ... awo na sha'ir", "body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara kalmar \"seah\" wanda awo ne na bushashe kusan lita 7. AT: \"lita 7 na garin alkama ... lita 14 na sha'ir\" (Duba: translate_bvolume)" }, { "title": "shekel", "body": "shekel ma'aunine na nauyi dai-dai da 11 giram. AT: \"kusan 11giram na zinariya\" ko \"zinariya guda ɗaya\" (Duba: translate_bmoney)" }, { "title": "kamar yadda maganar Yahweh ya faɗa", "body": "A nan \"maganar\" na nufin Yahweh. AT: \"dai-dai da yadda Yahweh ya faɗa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "shugaba da ya jingina da hannunsa", "body": "mutum mai matsayin amfani da yake mai taimakon sarki an yi maganar sa kamar mutum ne da sarkin ya jingina akansa. Duba yadda yake a 7:1 AT: \"shugaban da yake kusa da sarki\" ko \"shugaban da yake maitaimakon sarki\" (Duba: figs_metaphor)\n" }, { "title": "aka tattake shi", "body": "taron mutanen na ta suari su je ga abincin a sansani sai suka kãda mutumin suka tattake shi ya mutu." } ]