[ { "title": "har gari ya waye", "body": "\"har safiya\"" }, { "title": " za mu fuskaci horo", "body": "Wani da zai hukunta mazaje huɗu ana maganar sa kamar hukunci mutum ne da ya kamasu. AT: \"mutanen za su hukunta mu\" ko \"wani zai hukuntamu\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)" }, { "title": " faɗa wa dukkan gidan sarki", "body": "A nan kalmar \"gidan\" na wakiltar mutane waɗanda suke fadar sarki. AT: \"faɗawa sarki da iyalinsa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "da su ke", "body": "za a iya ƙarawa a fassara. AT: \"lokacin da suke da sojojin kuma suna nan\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sai aka faɗa a cikin gidan sarki", "body": "za mu iya cewa. AT: \"mutane suka faɗe shi a cikin gidan sarki\" ko \"sai mutane suka faɗe shi ga sarki da kuma mutanen da ke fada\" (Duba: figs_activepassive)" } ]