[ { "title": "da yamma", "body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu." }, { "title": "tsakiyar wuri", "body": "\"gefen\"" }, { "title": " Aremiyawa su ji ƙarar karusai da ƙarar mahayan dawakai da kuma babbar ƙarar rundunar soja", "body": "Sojojin Aram suka ji ƙara kamar ƙarartakowar sojoji yana zuwa wurinsu da yaƙi. Wannan ba asalin sojoji bane, amma Ubangiji yasa suka ji shi haka. " }, { "title": "suka ce da junansu.", "body": "\"sojojin Aram suka ce wa junansu\"" }, { "title": "Sarkin Isra'ila ya yi hayar sarakunan Hitiyawa da na Masar", "body": "A nan kalmar \"sarakuna\" na wakiltar sojojin ƙasar. AT: \"sojojin Hitiyawa da na Masar\" (Duba: figs_metonymy" }, { "title": "su kawo mana hari\n", "body": "\"su yaƙe mu\" ko \"su kawo mana hari\"" } ]