[ { "title": "Sai sarkin Aram ya shirya kai hari kan Isra'ila", "body": "\"lokacin da satkin Aremiya ya ke yaƙi da Isra'ilawa\"" }, { "title": "yanzu", "body": "Wannan kalmar an yi amfani da ita ne a kawo tsaiko ga labari. Anan mai bada labarin ya fara sabon labari." }, { "title": "cewa, ''Sansanina ga yadda zai kasance da kuma inda zai kasance", "body": "sarkin Aram yana gaya wa masu bashi shawara inda za su yi sansani. A na maganar \"wanan da wannan\" hanya ce ta nun inda sansanin zai zama ba sai an rubuta shi ba. idan ba'a fassara shi da kyau a harshenku ba sai a sa a fakaice. AT: \"ya gaya masu inda sansanin sa zai kasance\" (Duba: figs_quotation)" }, { "title": "mutumin Allah", "body": "\"Elesha mutumin Allah\"" }, { "title": "'Ka yi hankali kada ka wuce ta wurin nan, domin Aremiyawa suna gangarawa can.''", "body": "Elesha ya san wurin da Aremiyawa za su yi sansaniya kuma gayawa sarkin Isra'ila ya gaya wa sojojinsa su kiyayi wannan yankin." } ]